وَلَا تَجۡعَلُواْ مَعَ ٱللَّهِ إِلَٰهًا ءَاخَرَۖ إِنِّي لَكُم مِّنۡهُ نَذِيرࣱ مُّبِينࣱ ٥١
Az-Zariyat 51:51
سورة الذاريات
Meccan
Verse: 51/60
Page 522
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma kada ku sanya, tãre da Allah wani abin bautãwa na dabam, lalle nĩ, mai gargaɗi kawai ne a gare ku, mai bayyanannen gargaɗi. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma kada ku sanya, tãre da Allah wani abin bautãwa na dabam, lalle nĩ, mai gargaɗi kawai ne a gare ku, mai bayyanannen gargaɗi.
Az-Zariyat 51:51
Loading the recitation…
0:00