فَوَيۡلࣱ لِّلَّذِينَ كَفَرُواْ مِن يَوۡمِهِمُ ٱلَّذِي يُوعَدُونَ ٦٠
Az-Zariyat 51:60
سورة الذاريات
Meccan
Verse: 60/60
Page 523
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Sabõda haka, bone ya tabbata ga waɗanda suka kãfirta, daga rãnar su wadda aka yi musu alkawari. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Sabõda haka, bone ya tabbata ga waɗanda suka kãfirta, daga rãnar su wadda aka yi musu alkawari.
Az-Zariyat 51:60
Loading the recitation…
0:00