Al-Ahqaf 46:25

سورة الأحقاف

Meccan Verse: 25/35 Page 505
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation

تُدَمِّرُ كُلَّ شَيۡءِۭ بِأَمۡرِ رَبِّهَا فَأَصۡبَحُواْ لَا يُرَىٰٓ إِلَّا مَسَٰكِنُهُمۡۚ كَذَٰلِكَ نَجۡزِي ٱلۡقَوۡمَ ٱلۡمُجۡرِمِينَ ٢٥

  1. Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation


    Tanã darkake kõwane abu da umurnin Ubangijinta. Sai suka wãyi gari, bã a ganin kõme fãce gidãjensu. Kamar wannan ne Muke sãka wa mutãne mãsu laifi.

Read the whole surah Compare translations Arabic tafsir