إِنَّهُۥ يَعۡلَمُ ٱلۡجَهۡرَ مِنَ ٱلۡقَوۡلِ وَيَعۡلَمُ مَا تَكۡتُمُونَ ١١٠
Al-Anbiya' 21:110
سورة الأنبياء
Meccan
Verse: 110/112
Page 331
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Lalle ne Shĩ (Allah) Yanã sanin bayyane daga magana, kuma Yanã sanin abin da kuke ɓõyẽwa. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
"Lalle ne Shĩ (Allah) Yanã sanin bayyane daga magana, kuma Yanã sanin abin da kuke ɓõyẽwa.
Al-Anbiya' 21:110
Loading the recitation…
0:00