فَمَا زَالَت تِّلۡكَ دَعۡوَىٰهُمۡ حَتَّىٰ جَعَلۡنَٰهُمۡ حَصِيدًا خَٰمِدِينَ ١٥
Al-Anbiya' 21:15
سورة الأنبياء
Meccan
Verse: 15/112
Page 323
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Sa'an nan waccan ba ta gushe ba, ita ce da'awarsu har Muka mayar da su girbabbu, bitattu. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Sa'an nan waccan ba ta gushe ba, ita ce da'awarsu har Muka mayar da su girbabbu, bitattu.
Al-Anbiya' 21:15
Loading the recitation…
0:00