خُلِقَ ٱلۡإِنسَٰنُ مِنۡ عَجَلࣲۚ سَأُوْرِيكُمۡ ءَايَٰتِي فَلَا تَسۡتَعۡجِلُونِ ٣٧
Al-Anbiya' 21:37
سورة الأنبياء
Meccan
Verse: 37/112
Page 325
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
An halitta mutum daga gaggãwa, zan nũna muku ãyõyiNa. Sabõda haka kada ku nẽmiyin gaggãwa. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
An halitta mutum daga gaggãwa, zan nũna muku ãyõyiNa. Sabõda haka kada ku nẽmiyin gaggãwa.
Al-Anbiya' 21:37
Loading the recitation…
0:00