قُلۡ إِنَّمَآ أُنذِرُكُم بِٱلۡوَحۡيِۚ وَلَا يَسۡمَعُ ٱلصُّمُّ ٱلدُّعَآءَ إِذَا مَا يُنذَرُونَ ٤٥
Al-Anbiya' 21:45
سورة الأنبياء
Meccan
Verse: 45/112
Page 326
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Ka ce: "Abin sani, inã yi muku gargaɗi kawai da wahayi," kuma kurma ba ya jin kira a lõkacin da ake yi musu gargaɗi. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Ka ce: "Abin sani, inã yi muku gargaɗi kawai da wahayi," kuma kurma ba ya jin kira a lõkacin da ake yi musu gargaɗi.
Al-Anbiya' 21:45
Loading the recitation…
0:00