وَتَٱللَّهِ لَأَكِيدَنَّ أَصۡنَٰمَكُم بَعۡدَ أَن تُوَلُّواْ مُدۡبِرِينَ ٥٧
Al-Anbiya' 21:57
سورة الأنبياء
Meccan
Verse: 57/112
Page 326
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Kuma inã rantsuwa da Allah, lalle zan yi wani shiri ga gumãkanku a bãyan kun jũya kunã mãsu bãyar da bãya." -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
"Kuma inã rantsuwa da Allah, lalle zan yi wani shiri ga gumãkanku a bãyan kun jũya kunã mãsu bãyar da bãya."
Al-Anbiya' 21:57
Loading the recitation…
0:00