فَٱسۡتَجَبۡنَا لَهُۥ وَنَجَّيۡنَٰهُ مِنَ ٱلۡغَمِّۚ وَكَذَٰلِكَ نُـۨجِي ٱلۡمُؤۡمِنِينَ ٨٨
Al-Anbiya' 21:88
سورة الأنبياء
Meccan
Verse: 88/112
Page 329
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Sai Muka karɓa masa kuma Muka tsĩrar da shi daga baƙin ciki. Kamar haka ne Muke tsĩrarda masu ĩmãni. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Sai Muka karɓa masa kuma Muka tsĩrar da shi daga baƙin ciki. Kamar haka ne Muke tsĩrarda masu ĩmãni.
Al-Anbiya' 21:88
Loading the recitation…
0:00