يَسۡتَعۡجِلُونَكَ بِٱلۡعَذَابِ وَإِنَّ جَهَنَّمَ لَمُحِيطَةُۢ بِٱلۡكَٰفِرِينَ ٥٤
Al-'Ankabut 29:54
سورة العنكبوت
Meccan
Verse: 54/69
Page 403
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma suna nẽman ka da gaggauta azãba, to, bã dõmin ajali ƙayyadadde ba, dã azãba ta jẽ musu kuma lalle dã tanã iske su bisa ia abke, alhãli kuwa sũ ba su sani ba. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Sunã nẽman ka da gaggauta azãba, kuma lalle Jahannama, tabbas, mai kẽwayewa ce gakãfirai.
Al-'Ankabut 29:54
Loading the recitation…
0:00