فَلَمَّا كَشَفۡنَا عَنۡهُمُ ٱلرِّجۡزَ إِلَىٰٓ أَجَلٍ هُم بَٰلِغُوهُ إِذَا هُمۡ يَنكُثُونَ ١٣٥
Al-A'raf 7:135
سورة الأعراف
Meccan
Verse: 135/206
Page 166
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
To, a lõkacin da Muka kuranye azãba daga barinsu zuwa a wani ajali wanda suke mãsu iske shi ne, sai gã su sunã warwarẽwa! -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
To, a lõkacin da Muka kuranye azãba daga barinsu zuwa a wani ajali wanda suke mãsu iske shi ne, sai gã su sunã warwarẽwa!
Al-A'raf 7:135
Loading the recitation…
0:00