لَآ أُقۡسِمُ بِهَٰذَا ٱلۡبَلَدِ ١
Al-Balad 90:1
سورة البلد
Meccan
Verse: 1/20
Page 594
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Bã sai Na yi rantsuwa da wannan gari* ba.
* Allah Ya ce ba sai Ya yi rantsuwa da Makka ba, sa'an nan zã a san darajarta a lõkacinda Annabi yake a cikinta, kuma shi yana da haƙƙin zama a cikinta mahaifansa da zurriyarsa duka, ko da yake zai yi hijira sabõda fitinar kãfirai mãsu halaka dũkiyarsu kan adãwa da shi. Dã sun yi amfãni da dukiyar ga ayyukan alheri, dã yã fi musu. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Bã sai Na yi rantsuwa da wannan gari ba.
Al-Balad 90:1
Loading the recitation…
0:00