وَأَمَّآ إِذَا مَا ٱبۡتَلَىٰهُ فَقَدَرَ عَلَيۡهِ رِزۡقَهُۥ فَيَقُولُ رَبِّيٓ أَهَٰنَنِ ١٦
Al-Fajr 89:16
سورة الفجر
Meccan
Verse: 16/30
Page 593
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma idan Ya jarraba shi, wãto Ya ƙuntata masa abincinsa, sai ya ce: "Ubangijina Ya walãkanta ni." -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma idan Ya jarraba shi, wãto Ya ƙuntata masa abincinsa, sai ya ce: "Ubangijina Ya walãkanta ni."
Al-Fajr 89:16
Loading the recitation…
0:00