وَيَوۡمَ تَشَقَّقُ ٱلسَّمَآءُ بِٱلۡغَمَٰمِ وَنُزِّلَ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةُ تَنزِيلًا ٢٥
Al-Furqan 25:25
سورة الفرقان
Meccan
Verse: 25/77
Page 362
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma a rãnar da sama take tsattsãgewa tãre da gizãgizai, kuma a saukar da malã'iku, saukarwa. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma a rãnar da sama take tsattsãgewa tãre da gizãgizai, kuma a saukar da malã'iku, saukarwa.
Al-Furqan 25:25
Loading the recitation…
0:00