وَيَوۡمَ يَعَضُّ ٱلظَّالِمُ عَلَىٰ يَدَيۡهِ يَقُولُ يَٰلَيۡتَنِي ٱتَّخَذۡتُ مَعَ ٱلرَّسُولِ سَبِيلࣰا ٢٧
Al-Furqan 25:27
سورة الفرقان
Meccan
Verse: 27/77
Page 362
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma rãnar da azzãlumi yake cĩzo a kan hannayensa, yanã cẽwa "Ya kaitõna! (A ce dai) na riƙi hanya tãre da Manzo! -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma rãnar da azzãlumi yake cĩzo a kan hannayensa, yanã cẽwa "Ya kaitõna! (A ce dai) na riƙi hanya tãre da Manzo!
Al-Furqan 25:27
Loading the recitation…
0:00