وَقَالَ ٱلرَّسُولُ يَٰرَبِّ إِنَّ قَوۡمِي ٱتَّخَذُواْ هَٰذَا ٱلۡقُرۡءَانَ مَهۡجُورࣰا ٣٠
Al-Furqan 25:30
سورة الفرقان
Meccan
Verse: 30/77
Page 362
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma Manzo ya ce: "Ya Ubangijĩna! Lalle mutãnena sun riƙi wannan Alƙur'ãni abin ƙauracẽwa!" -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma Manzo ya ce: "Ya Ubangijĩna! Lalle mutãnena sun riƙi wannan Alƙur'ãni abin ƙauracẽwa!"
Al-Furqan 25:30
Loading the recitation…
0:00