وَإِذَا رَأَوۡكَ إِن يَتَّخِذُونَكَ إِلَّا هُزُوًا أَهَٰذَا ٱلَّذِي بَعَثَ ٱللَّهُ رَسُولًا ٤١
Al-Furqan 25:41
سورة الفرقان
Meccan
Verse: 41/77
Page 363
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma idan sun gan ka, bã su rikon ka fãce da izgili, (sunã cẽwa) "Shin, wannan ne wanda Allah Ya aiko, Manzo? -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma idan sun gan ka, bã su rikon ka fãce da izgili, (sunã cẽwa) "Shin, wannan ne wanda Allah Ya aiko, Manzo?
Al-Furqan 25:41
Loading the recitation…
0:00