أُوْلَٰٓئِكَ يُجۡزَوۡنَ ٱلۡغُرۡفَةَ بِمَا صَبَرُواْ وَيُلَقَّوۡنَ فِيهَا تَحِيَّةࣰ وَسَلَٰمًا ٧٥
Al-Furqan 25:75
سورة الفرقان
Meccan
Verse: 75/77
Page 366
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Waɗannan anã sãka musu da bẽne, sabõda haƙurin da suka yi, kuma a haɗa su, a cikinsa, da gaisuwa da aminci. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Waɗannan anã sãka musu da bẽne, sabõda haƙurin da suka yi, kuma a haɗa su, a cikinsa, da gaisuwa da aminci.
Al-Furqan 25:75
Loading the recitation…
0:00