وَكَذَٰلِكَ أَنزَلۡنَٰهُ ءَايَٰتِۭ بَيِّنَٰتࣲ وَأَنَّ ٱللَّهَ يَهۡدِي مَن يُرِيدُ ١٦
Al-Hajj 22:16
سورة الحج
Medinan
Verse: 16/78
Page 334
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma kamar haka Muka saukar da shi (Alƙur'ãni) yanã ãyõyi bayyanannu. Kuma lalle ne Allah Yanã shiryar da wanda Yake nufi. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma kamar haka Muka saukar da shi (Alƙur'ãni) yanã ãyõyi bayyanannu. Kuma lalle ne Allah Yanã shiryar da wanda Yake nufi.
Al-Hajj 22:16
Loading the recitation…
0:00