يَعۡلَمُ مَا بَيۡنَ أَيۡدِيهِمۡ وَمَا خَلۡفَهُمۡۚ وَإِلَى ٱللَّهِ تُرۡجَعُ ٱلۡأُمُورُ ٧٦
Al-Hajj 22:76
سورة الحج
Medinan
Verse: 76/78
Page 341
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Yanã sanin abin da ke gaba gare su da abin da ke bãyansu, kuma zuwa ga Allah ake mayar da al'amura. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Yanã sanin abin da ke gaba gare su da abin da ke bãyansu, kuma zuwa ga Allah ake mayar da al'amura.
Al-Hajj 22:76
Loading the recitation…
0:00