وَلَقَدۡ جَعَلۡنَا فِي ٱلسَّمَآءِ بُرُوجࣰا وَزَيَّنَّٰهَا لِلنَّٰظِرِينَ ١٦
Al-Hijr 15:16
سورة الحجر
Meccan
Verse: 16/99
Page 263
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma lalle ne, haƙĩƙa Mun sanya waɗansu masaukai a, cikin sama, kuma Muka ƙawãta ta ga masu kallo. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma lalle ne, haƙĩƙa Mun sanya waɗansu masaukai a, cikin sama, kuma Muka ƙawãta ta ga masu kallo.
Al-Hijr 15:16
Loading the recitation…
0:00