وَمَآ أَهۡلَكۡنَا مِن قَرۡيَةٍ إِلَّا وَلَهَا كِتَابࣱ مَّعۡلُومࣱ ٤
Al-Hijr 15:4
سورة الحجر
Meccan
Verse: 4/99
Page 262
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma ba Mu halakar da wata alƙarya ba fãce tanã da littafi sananne. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma ba Mu halakar da wata alƙarya ba fãce tanã da littafi sananne.
Al-Hijr 15:4
Loading the recitation…
0:00