يَوۡمَ لَا تَمۡلِكُ نَفۡسࣱ لِّنَفۡسࣲ شَيۡـࣰٔاۖ وَٱلۡأَمۡرُ يَوۡمَئِذࣲ لِّلَّهِ ١٩
Al-Infitar 82:19
سورة الإنفطار
Meccan
Verse: 19/19
Page 587
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Rãnã ce da wani rai ba ya iya mallakar kõme dõmin wani rai al'amari, a rãnar nan, ga Allah (ɗai) yake. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Rãnã ce da wani rai ba ya iya mallakar kõme dõmin wani rai al'amari, a rãnar nan, ga Allah (ɗai) yake.
Al-Infitar 82:19
Loading the recitation…
0:00