وَدَانِيَةً عَلَيۡهِمۡ ظِلَٰلُهَا وَذُلِّلَتۡ قُطُوفُهَا تَذۡلِيلࣰا ١٤
Al-Insan 76:14
سورة الإنسان
Medinan
Verse: 14/31
Page 579
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma, inuwõyinta suna kusa, a kansu, an hõre nunannun 'yã'yan itãcenta, hõrẽwa. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma, inuwõyinta suna kusa, a kansu, an hõre nunannun 'yã'yan itãcenta, hõrẽwa.
Al-Insan 76:14
Loading the recitation…
0:00