إِنَّمَا نُطۡعِمُكُمۡ لِوَجۡهِ ٱللَّهِ لَا نُرِيدُ مِنكُمۡ جَزَآءࣰ وَلَا شُكُورًا ٩
Al-Insan 76:9
سورة الإنسان
Medinan
Verse: 9/31
Page 579
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
(Suna cẽwa): "Munã ciyar da ku ne dõmin nẽman yardar Allah kawai, bã mu nufin sãmun wani sakamako daga gare ku, kuma bã mu nufin gõdiya. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
(Suna cẽwa): "Munã ciyar da ku ne dõmin nẽman yardar Allah kawai, bã mu nufin sãmun wani sakamako daga gare ku, kuma bã mu nufin gõdiya.
Al-Insan 76:9
Loading the recitation…
0:00