وَيَقُولُونَ سُبۡحَٰنَ رَبِّنَآ إِن كَانَ وَعۡدُ رَبِّنَا لَمَفۡعُولࣰا ١٠٨
Al-Isra 17:108
سورة الإسراء
Meccan
Verse: 108/111
Page 293
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Kuma sunã cẽwa: Tsarki ya tabbata ga Ubangijinmu! Lalle ne wa'adin Ubangijinmu ya kasance, haƙĩƙa, abin aikatãwa." -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
"Kuma sunã cẽwa: Tsarki ya tabbata ga Ubangijinmu! Lalle ne wa'adin Ubangijinmu ya kasance, haƙĩƙa, abin aikatãwa."
Al-Isra 17:108
Loading the recitation…
0:00