هَٰذَا هُدࣰىۖ وَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ بِـَٔايَٰتِ رَبِّهِمۡ لَهُمۡ عَذَابࣱ مِّن رِّجۡزٍ أَلِيمٌ ١١
Al-Jathiya 45:11
سورة الجاثية
Meccan
Verse: 11/37
Page 499
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Wannan (Alƙur'ãni) shi ne shiryuwa. Kuma waɗanda suka kãfirta game da ãyõyin Ubangijinsu, sunã da wata azãba ta wulãkanci mai raɗaɗi. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Wannan (Alƙur'ãni) shi ne shiryuwa. Kuma waɗanda suka kãfirta game da ãyõyin Ubangijinsu, sunã da wata azãba ta wulãkanci mai raɗaɗi.
Al-Jathiya 45:11
Loading the recitation…
0:00