فَلِلَّهِ ٱلۡحَمۡدُ رَبِّ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَرَبِّ ٱلۡأَرۡضِ رَبِّ ٱلۡعَٰلَمِينَ ٣٦
Al-Jathiya 45:36
سورة الجاثية
Meccan
Verse: 36/37
Page 502
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Sabõda haka, gõdiya ta tabbata ga Allah Ubangijin sammai, kuma Ubangijin ƙasã, Ubangijin halittu. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Sabõda haka, gõdiya ta tabbata ga Allah Ubangijin sammai, kuma Ubangijin ƙasã, Ubangijin halittu.
Al-Jathiya 45:36
Loading the recitation…
0:00