قُلۡ إِنۡ أَدۡرِيٓ أَقَرِيبࣱ مَّا تُوعَدُونَ أَمۡ يَجۡعَلُ لَهُۥ رَبِّيٓ أَمَدًا ٢٥
Al-Jinn 72:25
سورة الجن
Meccan
Verse: 25/28
Page 573
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Ka ce: "Ban sani ba a kusa ne abin da ake yi muku gargaɗi da shi, ko Ubangijina Ya sanya maSa dõgon ajali!" -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Ka ce: "Ban sani ba a kusa ne abin da ake yi muku gargaɗi da shi, ko Ubangijina Ya sanya maSa dõgon ajali!"
Al-Jinn 72:25
Loading the recitation…
0:00