ذَٰلِكَ جَزَآؤُهُمۡ جَهَنَّمُ بِمَا كَفَرُواْ وَٱتَّخَذُوٓاْ ءَايَٰتِي وَرُسُلِي هُزُوًا ١٠٦
Al-Kahf 18:106
سورة الكهف
Meccan
Verse: 106/110
Page 304
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Wancan ne sakamakonsu shĩ ne Jahannama, sabõda kãfircinsu, kuma suka riƙi ãyõyiNa da ManzanniNa abin izgili. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Wancan ne sakamakonsu shĩ ne Jahannama, sabõda kãfircinsu, kuma suka riƙi ãyõyiNa da ManzanniNa abin izgili.
Al-Kahf 18:106
Loading the recitation…
0:00