فَضَرَبۡنَا عَلَىٰٓ ءَاذَانِهِمۡ فِي ٱلۡكَهۡفِ سِنِينَ عَدَدࣰا ١١
Al-Kahf 18:11
سورة الكهف
Meccan
Verse: 11/110
Page 294
Hausa translation
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Sai Muka yi dũka a kan kunnunwansu,* a cikin kõgon, shẽkaru mãsu yawa.
* Dũka a cikin kunnuwa, shĩ ne sanya musu barci.
Al-Kahf 18:11
Loading the recitation…
0:00