وَتِلۡكَ ٱلۡقُرَىٰٓ أَهۡلَكۡنَٰهُمۡ لَمَّا ظَلَمُواْ وَجَعَلۡنَا لِمَهۡلِكِهِم مَّوۡعِدࣰا ٥٩
Al-Kahf 18:59
سورة الكهف
Meccan
Verse: 59/110
Page 300
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma waɗancan alƙaryu* Mun halaka su, a lõkacin da suka yi zãlunci, kuma Muka sanya lõkacin alkawarin, ga halaka(5) su.
* Alƙaryun Ãdãwa da samũdãwa da waɗansunsu. (5) Kõme Allah Zai yi, sai Yã sanya masa lõkacin aukuwarsa, kuma bã zai aukun ba sai ajalin nan da Ya ambata masa ya zo. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma waɗancan alƙaryu Mun halaka su, a lõkacin da suka yi zãlunci, kuma Muka sanya lõkacin alkawarin, ga halaka su.
Al-Kahf 18:59
Loading the recitation…
0:00