قَالَ لَهُۥ مُوسَىٰ هَلۡ أَتَّبِعُكَ عَلَىٰٓ أَن تُعَلِّمَنِ مِمَّا عُلِّمۡتَ رُشۡدࣰا ٦٦
Al-Kahf 18:66
سورة الكهف
Meccan
Verse: 66/110
Page 301
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Mũsã ya ce masa, "Ko in bĩ ka a kan ka sanar da ni daga abin da aka sanar da kai na shiriya?" -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Mũsã ya ce masa, "Ko in bĩ ka a kan ka sanar da ni daga abin da aka sanar da kai na shiriya?"
Al-Kahf 18:66
Loading the recitation…
0:00