Al-Kahf 18:70

سورة الكهف

Meccan Verse: 70/110 Page 301

قَالَ فَإِنِ ٱتَّبَعۡتَنِي فَلَا تَسۡـَٔلۡنِي عَن شَيۡءٍ حَتَّىٰٓ أُحۡدِثَ لَكَ مِنۡهُ ذِكۡرࣰا ٧٠

  1. Hausa translation

    الترجمة الهوساوية

    Ya ce: "To idan ka bĩ ni to kada ka tambaye ni daga kõme sai na lãbarta maka ambato* daga gare shi."
     * Watau sai na gaya maka hukuncinsa da kaina, kuma na ambace shi da kaina.

Read the whole surah Compare translations Arabic tafsir