أَيَطۡمَعُ كُلُّ ٱمۡرِيࣲٕ مِّنۡهُمۡ أَن يُدۡخَلَ جَنَّةَ نَعِيمࣲ ٣٨
Al-Ma'arij 70:38
سورة المعارج
Meccan
Verse: 38/44
Page 569
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Shin kõwane mutum daga cikinsu yana nẽman a shigar da shi a Aljannar ni'ima ne (ba da wani aiki ba)? -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Shin kõwane mutum daga cikinsu yana nẽman a shigar da shi a Aljannar ni'ima ne (ba da wani aiki ba)?
Al-Ma'arij 70:38
Loading the recitation…
0:00