وَعَدَ ٱللَّهُ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ لَهُم مَّغۡفِرَةࣱ وَأَجۡرٌ عَظِيمࣱ ٩
Al-Ma'idah 5:9
سورة المائدة
Medinan
Verse: 9/120
Page 108
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Allah Yã yi wa'adi ga waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai. Sunã da wata gãfara da lãda mai girma. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Allah Yã yi wa'adi ga waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai. Sunã da wata gãfara da lãda mai girma.
Al-Ma'idah 5:9
Loading the recitation…
0:00