ءَأَمِنتُم مَّن فِي ٱلسَّمَآءِ أَن يَخۡسِفَ بِكُمُ ٱلۡأَرۡضَ فَإِذَا هِيَ تَمُورُ ١٦
Al-Mulk 67:16
سورة الملك
Meccan
Verse: 16/30
Page 563
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Shin kõ kun amince cewa wanda ke cikin sama, bã zai iya shãfe ƙasa tãre da ku ba, sai ga ta tana mai girgiza? -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Shin kõ kun amince cewa wanda ke cikin sama, bã zai iya shãfe ƙasa tãre da ku ba, sai ga ta tana mai girgiza?
Al-Mulk 67:16
Loading the recitation…
0:00