أَيَعِدُكُمۡ أَنَّكُمۡ إِذَا مِتُّمۡ وَكُنتُمۡ تُرَابࣰا وَعِظَٰمًا أَنَّكُم مُّخۡرَجُونَ ٣٥
Al-Mu'minun 23:35
سورة المؤمنون
Meccan
Verse: 35/118
Page 344
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Shin, yanã yi muku wa'adin (cẽwa) lalle kũ, idan kun mutu kuma kuka kasance turɓãya da ɓasũsuwa lalle ne kũ waɗanda ake fitarwa ne?" -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
"Shin, yanã yi muku wa'adin (cẽwa) lalle kũ, idan kun mutu kuma kuka kasance turɓãya da ɓasũsuwa lalle ne kũ waɗanda ake fitarwa ne?"
Al-Mu'minun 23:35
Loading the recitation…
0:00