قَالُوٓاْ أَءِذَا مِتۡنَا وَكُنَّا تُرَابࣰا وَعِظَٰمًا أَءِنَّا لَمَبۡعُوثُونَ ٨٢
Al-Mu'minun 23:82
سورة المؤمنون
Meccan
Verse: 82/118
Page 347
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Suka ce: "Shin idan mun mutu kuma muka kasance turɓaya da ƙasũsuwa shin lale ne mu haƙĩƙa waɗanda ake tãyarwa ne? -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Suka ce: "Shin idan mun mutu kuma muka kasance turɓaya da ƙasũsuwa shin lal1e ne mu haƙĩƙa waɗanda ake tãyarwa ne?
Al-Mu'minun 23:82
Loading the recitation…
0:00