فَكَيۡفَ تَتَّقُونَ إِن كَفَرۡتُمۡ يَوۡمࣰا يَجۡعَلُ ٱلۡوِلۡدَٰنَ شِيبًا ١٧
Al-Muzzammil 73:17
سورة المزمل
Meccan
Verse: 17/20
Page 574
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
To, yãya, idan kun kãfirta, zã ku kãre (azabar) wani yini mai mayar da yãra (tsofaffi) mãsu hurhura. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
To, yãya, idan kun kãfirta, zã ku kãre (azabar) wani yini mai mayar da yãra (tsofaffi) mãsu hurhura.
Al-Muzzammil 73:17
Loading the recitation…
0:00