أَمۡ لَهُمۡ شُرَكَآءُ فَلۡيَأۡتُواْ بِشُرَكَآئِهِمۡ إِن كَانُواْ صَٰدِقِينَ ٤١
Al-Qalam 68:41
سورة القلم
Meccan
Verse: 41/52
Page 565
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kõ sunã da abõkan tãrẽwa (ga wannan ra'ayi)? To, sai su kãwo abõkan tãrayyarsu, idan sun kasance mãsu gaskiya. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kõ sunã da abõkan tãrẽwa (ga wannan ra'ayi)? To, sai su kãwo abõkan tãrayyarsu, idan sun kasance mãsu gaskiya.
Al-Qalam 68:41
Loading the recitation…
0:00