وَلَقَدۡ يَسَّرۡنَا ٱلۡقُرۡءَانَ لِلذِّكۡرِ فَهَلۡ مِن مُّدَّكِرࣲ ١٧
Al-Qamar 54:17
سورة القمر
Meccan
Verse: 17/55
Page 529
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma lalle ne, haƙĩkƙa, Mun sauƙaƙe Alƙur'ãni, dõmin tunãwa. To, shin, akwai mai tunãwa? -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma lalle ne, haƙĩkƙa, Mun sauƙaƙe Alƙur'ãni, dõmin tunãwa. To, shin, akwai mai tunãwa?
Al-Qamar 54:17
Loading the recitation…
0:00