وَرَبُّكَ يَعۡلَمُ مَا تُكِنُّ صُدُورُهُمۡ وَمَا يُعۡلِنُونَ ٦٩
Al-Qasas 28:69
سورة القصص
Meccan
Verse: 69/88
Page 393
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma Ubangijinka Yanã sanin abin da zukãtansu ke ɓõyẽwa, da abin da suke bayyanãwa. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma Ubangijinka Yanã sanin abin da zukãtansu ke ɓõyẽwa, da abin da suke bayyanãwa.
Al-Qasas 28:69
Loading the recitation…
0:00