ثُلَّةࣱ مِّنَ ٱلۡأَوَّلِينَ ١٣
Al-Waqi'ah 56:13
سورة الواقعة
Meccan
Verse: 13/96
Page 534
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Jama'a ne daga mutãnen farko.*
* Jama'a daga mutãnen farko, sũ ne Annabãwan farko da kaɗan daga cikin mutãnen ƙarshe, shi ne Annabi Muhammadu, sallallãhu alaihi wa sallama. Bã a shiga cikin wannan kashi da aiki sai dai da zãɓin Allah. Kuma an rufe ƙõfarsa. Bãbu sauran wani annabi wanda zai zo da wani addini sãbo a bãyan Annabi Muhammadu, tsĩra da amincin Allah su tabbata a gare shi. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Jama'a ne daga mutãnen farko.
Al-Waqi'ah 56:13
Loading the recitation…
0:00