خَلَقَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ بِٱلۡحَقِّۚ تَعَٰلَىٰ عَمَّا يُشۡرِكُونَ ٣
An-Nahl 16:3
سورة النحل
Meccan
Verse: 3/128
Page 267
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Ya halicci sammai da ƙasa da gaskiya. Ya ɗaukaka daga abin da suke yi na shirka. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Ya halicci sammai da ƙasa da gaskiya. Ya ɗaukaka daga abin da suke yi na shirka.
An-Nahl 16:3
Loading the recitation…
0:00