وَإِنَّ رَبَّكَ لَذُو فَضۡلٍ عَلَى ٱلنَّاسِ وَلَٰكِنَّ أَكۡثَرَهُمۡ لَا يَشۡكُرُونَ ٧٣
An-Naml 27:73
سورة النمل
Meccan
Verse: 73/93
Page 383
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma lalle ne Ubangijinka, haƙĩƙa Mai falala ne a kanmutãne kuma amma mafi yawansu, bã su gõdẽwa. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma lalle ne Ubangijinka, haƙĩƙa Mai falala ne a kanmutãne kuma amma mafi yawansu, bã su gõdẽwa.
An-Naml 27:73
Loading the recitation…
0:00