أَمۡ أَنزَلۡنَا عَلَيۡهِمۡ سُلۡطَٰنࣰا فَهُوَ يَتَكَلَّمُ بِمَا كَانُواْ بِهِۦ يُشۡرِكُونَ ٣٥
ArRoom 30:35
سورة الروم
Meccan
Verse: 35/60
Page 408
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kõ Mun saukar da wani dalĩ li a gare su? Shi kuwa yanã magana da abin da suka kasance sunã shirkin da shi? -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kõ Mun saukar da wani dalĩ li a gare su? Shi kuwa yanã magana da abin da suka kasance sunã shirkin da shi?
ArRoom 30:35
Loading the recitation…
0:00