مَن كَفَرَ فَعَلَيۡهِ كُفۡرُهُۥۖ وَمَنۡ عَمِلَ صَٰلِحࣰا فَلِأَنفُسِهِمۡ يَمۡهَدُونَ ٤٤
ArRoom 30:44
سورة الروم
Meccan
Verse: 44/60
Page 409
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Wanda ya kãfirta, to, kãfircinsa na kansa, kuma wanda ya aikata aikin ƙwarai, to, sabõda kansu suke yin shimfiɗa. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Wanda ya kãfirta, to, kãfircinsa na kansa, kuma wanda ya aikata aikin ƙwarai, to, sabõda kansu suke yin shimfiɗa.
ArRoom 30:44
Loading the recitation…
0:00