فَيَوۡمَئِذࣲ لَّا يَنفَعُ ٱلَّذِينَ ظَلَمُواْ مَعۡذِرَتُهُمۡ وَلَا هُمۡ يُسۡتَعۡتَبُونَ ٥٧
ArRoom 30:57
سورة الروم
Meccan
Verse: 57/60
Page 410
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
To, a rãnar da uzurin waɗanda suka yi zãlunci bã ya amfaninsu, kuma bã a neman yardarsu. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
To, a rãnar da uzurin waɗanda suka yi zãlunci bã ya amfaninsu, kuma bã a neman yardarsu.
ArRoom 30:57
Loading the recitation…
0:00