يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ هَلۡ أَدُلُّكُمۡ عَلَىٰ تِجَٰرَةࣲ تُنجِيكُم مِّنۡ عَذَابٍ أَلِيمࣲ ١٠
As-Saff 61:10
سورة الصف
Medinan
Verse: 10/14
Page 552
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Shin, in nũna muku wani fatauci wanda zai tsarshe ku daga wata azãba mai raɗaɗi? -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Shin, in nũna muku wani fatauci wanda zai tsarshe ku daga wata azãba mai raɗaɗi?
As-Saff 61:10
Loading the recitation…
0:00